Jam'iyyar PDP
'Yan sanda sun dura sakatariyar PDP a jihar Rivers tare da toshe hanyar shiga cikinta yayin da rikciin cikin gida ya tsananta tsakanin bangarori biyu.
Jam'iyyun PDP da APC sun harbi juna da maganganu bayan an kai hari ana tsaka da zaman kotun sauraron karar gwamnan jihar Edo. APC da PDP sun zargi juna.
Rikicin PDP a jihar Ribas ya ƙara tsananta bayan hukuncin da babbar kotu ta yanke, an sake samun sabon shugaban jam'iyya na rikon kwara, ya caccaki Wike.
Jam'iyyar PDP ta shiga jimami bayan rasuwar dan takararta na kansila a jihar Osun. Dan takarar na kansila ya rasu bayan ya yi fama da wata 'yar gajeruwar jinya.
Goyon bayan Isah Liman Kantigi ga Gwamna Bago a 2027 ya jawo cece-kuce. Jam'iyyar PDP ta sha alwashin daukar matakan ladabartar da dan takarar na ta.
Jagora a jam'iyyar hamayya ta PDP, Kola Ologbodinya ya bayyana cewa kujerar shugabancin jam'iyyar da Ambasada Umar Damagun ke kai ba ta shi ba ce.
Jam’iyyar PDP a jihar Abia ta gano dalilin faduwarta zaben 2023. Shugaban jam’iyyar ya yi kira da a yafewa juna, yana mai tabbatar da dawowar nasararsu.
Tsohon gwamnan jihar Sokoto a Najeriya, Dalhatu Attahiru Bafarawa, ya sanar da ficewar shi daga babbar jam'iyyar adawa ta ƙasar - PDP. Tsohon gwamnan ya fadi dalili.
Zaben shekarar 2027 na kara kusantowa yayin da aka shiga sabuwar shekarar 2027. Akwai gwamnonin da ake rade-radin za su iya sauya sheka kafin zuwan lokacin.
Jam'iyyar PDP
Samu kari