Jam'iyyar PDP
'Yan adawa sun yi rubdugu ga Buhari kan cewa Allah ne kadai ai iya gyara Najeriya. PDP, NNPP, LP sun ce hakan ya nuna gazawar gwamnatin Bola Tinubu a fili.
Rikici ya kara tsananta a PDP yayin da 'yan kwamitin ayyuka na jam'iyyar suka ki amincewa da nadin lauyan da zai kare jam'iyyar a kotun koli, wanda Damagum ya zaba.
Jigon APC kuma dan gwagwarmaya a jihar Taraba, Rikwense Muri, ya ki karbar muƙami da Gwamna Agbu Kefas ya yi masa a matsayin hadimi na musamman kan ayyuka.
Rikicin PDP ya kara tsamari yayin da gwamnan Bauchi da musayar ministan Abuja suka fara musayar bakaken kalamai kan gazawar jagoranci da buri na jagoranci.
Bayan Gwamna Caleb Mutfwang na jihar Plateau ya gana da Bola Tinubu a Lagos, kungiyar APC ta Arewa ta Tsakiya ta sake gayyatar gwamnan ya fice daga PDP.
Dele Momodu ya bayyana cewa zabukan fitar da gwani da kuma katsalandan da APV ke yi wa ƴan adawa ne suka hana jam'iyyar PDP zaman lafiya tun asali.
Bayan rasuwar yayan Gwamna Seyi Makinde ya rasu, tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya jajanta masa kan babban rashi da ya yi a yau Juma'a.
Mataiamakan shugabannin PDP na ƙass sun ce suna tare da Ambasada Umar Damagum kuma ba zai bar shugabancin jam'iyya ba sai wa'adi ya kare a karshen 2025.
Ministan Abuja, Nyesom Wike, sakataren gwamnatin tarayya, George Akume na daga cikin tsofaffin gwamnonin PDP da za su iya goyawa Shugaba Bola Tinubu baya a 2027.
Jam'iyyar PDP
Samu kari