Jam'iyyar PDP
Shugaban IPAC, Yusuf Ɗantalle ya bukaci Atiku Abubakar ya ba ɗa hakuri a bainar jama'a kan ikirarin da ya yi cewa shugabannin adawa sun karɓi kuɗi daga APC.
Gwamnonin PDP sun sha alwashin kwace mulki a zaben 2027 mai zuwa. Gwamnonin PDP sun fadi haka ne bayan wani taron gaggawa da suka yi a jihar Delta.
Yayin da ake ci gaba da hasashen hadakar jam'iyyun adawa, jam’iyyar LP ta bukaci PDP ta manta da shiga zaben 2027, tana mai cewa jam’iyyar ta rasa jagoranci.
An fafata tsakanin magoya bayan Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Rivers da na Nyesom Wike a hedkwatar jam'iyyar jam'iyyar PDP da ke birnin Port Harcourt.
Kusa a jam'iyyar PDP, Cif Bode George ya gargadi Atiku Abubakar da Nyesom Wike da su cire son zuciyar da ga haddasa rikicin da PDP ke fama da shi na tsawon lokaci.
Yayin da rikicin PDP ya ki ci ya ki cinyewa, Sanata Ned Nwoko ya fice daga jam’iyyar kuma ya koma APC, yana mai bayyana rikice-rikicen jam’iyyar a matsayin dalilai.
Dakatattun Yan majalisar Zamfara guda 10 sun yi zanga-zanga a Abuja, suna cewa hakan barazana ce ga dimukuradiyya tare da neman a yi musu adalci.
Rahotanni sun tabbatar da cewa gwamnonin jam'iyyar guda 12 suna wata ganawa a asirce a Asaba, babban birnin Jihar Delta, ba tare da bayyana dalilin ba.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya bayyana yadda yan Najeriya suka watse musu yayin kamfen siyasa a jihar Rivers da ke Kudancin Najeriya.
Jam'iyyar PDP
Samu kari