Jam'iyyar PDP
Jam’iyyar PDP ta bayyana cewa babu wani ɗan Arewa mai hankali da zai mara wa APC baya a zaɓen 2027. Yusuf Dingyadi, ya ce ‘yan majalisar PDP sun fi na APC aiki.
Yayin da ake ta hasashen hadakar jam'iyyun adawa, Nasir El-Rufai, ya gana da shugabannin PDP a sirrance, abin da ya tayar da jita-jitar ficewarsa daga APC.
Kwanaki ƙadan bayan wasu daga cikin yan PDP sun koma APC a jihar Kaduna, shugabanta, Edward Masha, ya ce daman sun ci amanar jam'iyyar a zaben 2023.
Bayan gargadin gwamnatin Bola Tinubu kan sake zaben kananan hukumomi, Gwamna Ademola Adeleke ya dage cewa za a gudanar da zaben a Osun a gobe Asabar.
Bayan hukuncin kotu da kuma rigimar da aka samu kan ikon kananan hukumomi, jam’iyyar APC ta janye daga zaben a Osun da aka shirya ranar 22 ga Fabrairun 2025.
Jam'iyyar PDP ta zargi sufetan ƴan sandan Najeriya ta hannu a yunkurin APC na kashe gwamna Ademola Adeleke na jihar Osun, ta ce duk abin da ke faruwa makirci ne.
Duk da rigimar da ta barke da aka rasa rayuka a Osun kan ikon ƙananan hukumomi, shugabannin APC na yankuna 14 da kansiloli a Osun sun koma ofisoshinsu.
PDP ta fara sayar da fom ɗin takarar gwamnan Anambra, zaɓen fidda gwani zai gudana 5 ga Afrilu, yayin da za a mika sunan ɗan takara zuwa ga INEC a ranar 22 ga Mayu.
Mukaddashin shugaban PDP na kasa, Ambasa Umar Iliya Damagum ya musanta cewa akwai rashin jituwa a tsakaninsa da sabon sakataren jam'iyya na kasa da aka nada.
Jam'iyyar PDP
Samu kari