Jam'iyyar PDP
Jam'iyyar PDP ta gargadi majalisa kan kasafin kudin da Bola Tinubu ya gabatar na 2025. PDP ta ce akwai illoli a cikin kasafin da za su kara nakasa 'yan kasa.
Rigimar cikin gida a PDP ta kara ƙamari yayin da shugabannin gunduma suka sanar da korar mataimakin shugaban jam'iyya na Kusu maso Gabas, Ali Odefa.
Gwamnan jihar Delta, Sheriff Oborevwori ya yabawa salon mulkin Bola Tinubu awanni 24 bayan sukar tsarin mulkinsa wanda hakan ya jawo ce-ce-ku-ce.
Tsohon shugaban jam'iyyar PDP na kasa, Uche Secondus, ya caccaki ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, kan yadda yake jiji da kansa.
Tsohon gwamnan Adamawa, Boni Haruna ya musanta labarin ba da cin hanci domin zarcewa a zaben 2003 inda ya ce hakan cin mutuncinsa ne da Olusegun Obasanjo.
Tsohon ministan wasanni, Bolaji Abdullahi, ya yanke shawarar yin murabus daga jam'iyyar PDP mai adawa. Bolaji ya ce ya yi hakan ne bayan ya kammala tunani.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau, ya yi magana kan zabin da 'yan Najeriya ya kamata su yi a zaben shugaban kasa na shekarar 2027 da ke tafe.
Jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya ta fito ta musanta cewa ta ba Goodluck Jonathan tikitin yin takara a zaben shugaban kasa na shekar 2027 da ke tafe.
Shugaban jam'iyyar APC a Najeriya, Dr. Abdullahi Ganduje ya ce sun shirya tsaf domin kwace mulkin a jihar Rivers a zaben 2027 inda ya ce ita ce kan gaba.
Jam'iyyar PDP
Samu kari