Jam'iyyar PDP
Wasu membobin PDP sun bayyana takaicin yadda Ministan Abuja, Nyesom Wike ya ke yi wa jam'iyyar karan tsaye ta hanyar goyon bayan Tinubu ya yi nasara a zaben 2027.
Tsohon dan takarar gwamnan jihar Legas, Dr. Abdul'azeez Olajide Adeniran wanda ka fi sani da Jandor, ya sauya sheka zuwa jam'iyyar APC bayan ya fice daga PDP.
Dattawan APC a jihar Akwa Ibom sun bayyana cewa shugaban majalisar dattawa, Sanata Akpabio na cin amanar APC a jihar wajen hada kai da PDP don son rai.
Tsohon dan takarar gwamna a Jigawa, Mustapha Sule Lamido ya ce PDP ta gargadi ‘yan Najeriya game da wahala tun kafin zaben 2023, amma mutane suka ki sauraro.
Mukaddashin shugaban jam'iyyar PDP na kasa, Umar Damagum, ya bayyana rahotannin da ake yadawa masu cewa ya yi murabus, a matsayin tsantsagwaron karya.
Bayan Nasir El-Rufai ya kira jiga-jigan PDP su koma SDP, tsohon gwamnan Jigawa, Sule Lamido ya ce ba shi da darajar shugabanci da zai iya janyo su.
Tsohon gwamnan Rivers kuma Ministan Abuja, Nyesom Wike, ya ce gwamna Siminalayi Fubara ya fadi siyasa kuma karin koma baya na nan tafe a gare shi.
Rahotanni daga fadar gwamnatin jihar Bauchi sun nuna cewa nan ba da jimawa da Peter Obi zai fice daga LP zuwa jam'iyyar PDP a shirye-shiryen 2027.
Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Nasir El-Rufa'i ya ce jam'iyyar SDP ce za ta yanke cewa zai tsaya takara a 2027 ko a'a. Ya ce ko a 2015 ma Buhari ne ya saka shi takara.
Jam'iyyar PDP
Samu kari