Jam'iyyar PDP
Ministan shari'a a Najeriya, Lateef Fagbemi ya kare matakin dokar ta-baci da Bola Tinubu ya kafa da cewa ta hana Majalisa tsige Gwamna Fubara daga kan mulki.
Tsohon ɗan takarar majalisar dokokin Kano, Hon. Adnan Mukhtar Tuduk Wada ya soki shugaban matasan PDP na ƙasa, ya ce Muhammad Kadade ya gaza wakiltar matasa.
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya naɗa Vice Admiral Ibok-Ete Ekwe Ibas (mai ritaya) a matsayin gwamnan rikon kwarya na Jihar Rivers bayan rikice-rikicen siyasa.
Shugaban majalisar Rivers, Martin Amaewhule, ya goyi bayan matakin Bola Tinubu a jihar inda ya ce Gwamna Siminalayi Fubara ya karya dokoki da dama.
Jam'iyyar adawa ta PDP ta bayyana gwamnatin Bola Ahmed Tinubu da cewa ta na kokarin tabbatar da mulkin danniya da murde 'yan adawa da ke fadin kasar nan.
Kungiyar gwamnonin jam'iyyar PDP sun nuna rashin jin dadinsu kan dakatarwar da Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya yi wa Gwamna Siminalayi Fubara na jihar Rivers.
Gwamnatin Rivers ta yi magana kan matakin da Bola Tinubu ya dauka na dakatar da gwamna Siminalayi Fubara. Gwamnatin ta bukaci a bar Fubara ya cigaba da aiki.
Jam'iyyar APC ta gargadi gwamnan jihar Osun bayan Bola Tinubu ya dakatar da gwamnan Rivers, Fubara. APC ta ce ko gwamnan Osun ya bi doka ko a dakatar da shi.
PDP ta ce yi watsi da dokar ta baci da Tinubu ya ayyana a Rivers da dakatar da Gwamna Fubara, tana mai cewa, hakan ya saba wa doka. Ta nemi a mutunta dimokuradiyya.
Jam'iyyar PDP
Samu kari