Jam'iyyar PDP
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa shugaban karamar hukumar Fufore, a jihar Adamawa, Hon. Shuaibu Babas, ya rasu bayan fama da doguwar rashin lafiya.
Tsohon gwamnan Delta kuma mataimakin Atiku Abubakar a takarar zaben 2023, Ifeanyi Okowa da wasu jiga-jigan PDP sun koma jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya.
Gwamnatin Akwa Ibom ta musanta rade-radin cewa Gwamna Umo Eno na shirin ficewa daga PDP zuwa APC a kasa bayan takwaransa na Delta, Sheriff Oborevwori ya gudu.
Gwamnan jihar Delta, Sheriff Oborevwori ya sanar da sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa APC a yau Laraba. Gwamnan ya ce ya koma APC ne domin kawo cigaba.
Jam'iyun adawa na shirin haɗaka domin kifar da Gwamnatin Bola Ahmed Tinubu, cikinsu akwai PDP da NNPP da SDP da kuma LP duk da cewa akwai matsaloli a tafiyar.
Wani ɗan majalisar wakilan tarayya, Oluwole Oke, ya fice daga jam'iyyar PDP. Sai dai bai bayyana jam’iyyar da zai koma ba, amma ya nemi mabiyansa da su bar PDP.
Rahotanni na nuni cewa Gwamna Siminalayi Fubara na duba yiwuwar sauya sheka zuwa APC domin sulhu da Tinubu. Wannan na zuwa ne bayan ganawarssu a birnin Landan.
Tsohon mataimakin shugaban PDP, Cif Bode George ya nuna takaici kan yunƙurin sauya shekar gwamnoni 4 zuwa APC, ya ce wannan abin kunya ne a siyasa.
Tsohon mataimakin shugaban PDP na ƙasa, Bode George ya nuja damuwa kan yunkurin Atiku Abubakar na sake neman takarar shugaban ƙasa karo na uku a inuwar PDP.
Jam'iyyar PDP
Samu kari