Jam'iyyar PDP
Kungiyar matasan APC daga Bauchi ta buƙaci a gudanar da bincike kan zargin cin zarafin ministan harkokin waje, Yusuf Tuggar da mataimakin gwamnan jihar ya yi.
Fitaccen Fasto a Najeriya, Rabaran Elijah Ayodele ya yi magana kan zaben 2027 inda ya yi hasashen cewa gwamnoni hudu na PDP za su mara wa APC baya.
Tsohon dan majalisa wakilan kasar nan, Tajudeen Yusuf ya ce wasu gwamnoni a jam'iyyar PDP na haddasa rikici don su samu hujjar sauya sheka zuwa APC.
Hadakar Atiku ta ce sauya shekar gwamnonin PDP ba abin mamaki ba ne, tana zargin wasu da yin aiki da Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu kafin 2027.
Usman Bugaje ya ce jam'iyyar APC na amfani da kuɗi da barazana wajen janyo ‘yan adawa, yana mai cewa hakan na rushe siyasa da dimokuraɗiyyar Najeriya.
Bayan gwamnan Delta ya shiga APC, shugaban jam'iyyar na ƙasa, Abdullahi Ganduje, ya ce wasu gwamnoni daga PDP za su sauya sheƙa zuwa cikinta kafin zaɓen 2027.
Gwamnan jihar Delta, Sheriff Obovrevwori, ya sauya sheƙa daga PDP zuwa APC a ranar Laraba, sakamakon rikici da ya mamaye PDP da wasu matsalolin siyasa a jihar.
Magoya bayan Wike a PDP sun kafa sababbin shugabanni a Edo da Bayelsa, inda ake zargin rikicin fidda gwani da gangamin Bayelsa ne suka jawo wannan barakar.
Sauya shekar Gwamna Oborevwori daga PDP zuwa APC ta ƙara jerin gwamnonin da suka sauya sheƙa a lokacin da suke kan mulki, lamarin da ke tasiri ga siyasar kasar.
Jam'iyyar PDP
Samu kari