Jam'iyyar PDP
Tsohon minista shari'a, Musa Elayo ya fice daga PDP zuwa ADC bayan shekaru 26, inda ya bayyana aniyarsa ta gina siyasa mai gaskiya gabanin zaɓen 2027.
Gwamna Ahmadu Fintiri na Adamawa ya sanya dokar hana fita daga safiya zuwa dare a karamar hukumar Lamurde da ke jihar bayan barkewar rikici a kauyuka.
Gwamna Monday Okpebholo na Edo ya fadi matakin da zai ɗauka kan gwamnatin Godwin Obaseki da ta shude bayan samun nasara a kotun koli kan zargin badakalar kudi.
Tsohon mataimakin shugaban PDP, Bodw George ya ce bai kamata manyan jam'iyyar kamar Atiku da David Mark su barta ba a halin yanzu, su roki su sauya tunani.
A labarin nan, za a ji cewa jigo a jam'iyyar hamayya ta PDP, Bode Goerge ya bayyana takaicin yadda wasu manyan cikinta ke sauya sheka gabanin 2027.
Tsohon mai ba PDP shawara kan harkokin shari'a, Jacob Mark, ya dora laifin matsalolin da suka addabi PDP a kan tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar.
Kotun Kolin Najeriya ta yi fatali da ƙarar da ɗan takarar PDP a zaben gwamnan jihar Edo, Asue Ighodalo ya shigar ta neman soke nasarar Monday Okpebho.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal, ya tabo batun sake fafatawa da Bello Matawalle a zaɓen shekarar 2027. Ya nuna cewa tsohon gwamnan ba zai kai labari ba.
Gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara ya musanta jita-jutar da ake yaɗawa cewa ya gama shirin raba gari da jam'iyyar PDP kuma zai koma APC ko haɗakar ADC.
Jam'iyyar PDP
Samu kari