Jam'iyyar PDP
Barista Kashim ya fice daga PDP yana mai nuna godiya ga jam’iyya da mazaba, inda ake hasashen zai sake yin takarar gwamna a 2027 karkashin wata sabuwar jam’iyya.
Jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya ta yi kalamai masu kaushi kan shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. PDP ta bayyana cewa Tinubu ba zai kai labari ba a 2027.
A labarin nan, za a ji cewa babban jigo a PDP, C.I.D Maduabum ya sanar da dalilansa na fice wa daga babbar jam'iyyar hamayya ta PDP zuwa hadakarADC.
Gwamnatin jihar Taraba ta fito ta yi magana kan rahotannin da ke cewa Gwamna Agbu Kefas na shirin sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa ADC ta 'yan hadaka.
Tsohon minista a Najeriya, Farfesa Isa Ali Pantami ya yi jimamin rasuwar jigon PDP, Kabiru Bappah Jauro inda ya mika ta'aziyyarsa ga iyalan mamacin.
Yayin da ake shirin zaben gwamna a jihar Anambra, yan bindiga sun harbe dan takarar gwamna na jam’iyyar PDP a Abuja yayin da a yanzu ya je asibiti domin tiyata.
Sanata mai wakiltar Osun ta Tsakiya a Majalisar Dattawan Najeriya. Olubiyi Fadeyi ya sanarda ficewarsa daga jam'iyyar PDP saboda rigingimun da suka baibaye ta.
Jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya ta gamu da koma baya a jihar Osun. Daga daga cikin sanatocinta da ke majalisar dattawa ya yi murabus daga cikinta nan take.
Sakataren APC na ƙasa, Sanata Ajibola Basiru ya bayyana cewa akwao gwamnonin jam'iyyun adawa da dama da suka nuna sha'awar shigowa jam'iyya mai mulki.
Jam'iyyar PDP
Samu kari