Jam'iyyar PDP
Gwamnan jihar Bauchi, Bala Mohammed ya roki tsohon ɗan takarar shugaban ƙasa na LP, Peter Obi ya dawo gidansa da asali watau jam'iyyar PD0 kafin 2027.
Yayin da PDP ke shirin gyara kura-kuranta domin zaben 2027, tsohon mataimakin gwamnan a Najeriya ya jefar da lema bayan sanar yin murabus daga jam'iyyar.
Shugaban jam'iyyar PDP na yankin Kudu maso Kudu, Emmanuel Ogidi, ya bayyana cewa jam'iyyar ta shirya daukar mataki kan ministan birnin tarayya, Abuja, Nyesom Wike.
Tsohon jakadan Najeriya a kasar Japan, Mohammed Yisa Gana, ya sanar da ficewarsa daga jam'iyyar PDP. Bayan ficewa saga PDP, ya koma jam'iyyar ADC.
Babbar jam'iyyar adawa watau PDP ta bayyana shirinta na bai wa tsohon shugaban ƙasa, Dr. Goodluck Jonathan takara a zaɓen 2027 ba tare da hamayya ba.
Jam'iyyun adawa a Najeriya na fama da rikicin cikin gida a Najeriya inda aka samu shugabbi har biyu a NNPP, ADC, SDP da LP masu ikirarin shugabanci.
Tsohon hadimin gwamna kuma jigo a PDP, Balarabe Akinwunmi ya ce ba haɗuwar aƙida ke sanya gwamnoni barin jam'iyyarsu zuwa APC mai mulki ba sai tsoro.
Yayin da aka fara shirye-shiryen zaben 2027, wasu jiga-jigan PDP sun fara shirin dawo da Goodluck Jonathan takarar shugaban kasa inda ya amince tare da wasu sharuda.
Ministan babba birnin tarayya Abuja, Nyesom Ezenwo Wike, ya sake taso tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar a gaba. Ya ce saboda takara ya fice PDP.
Jam'iyyar PDP
Samu kari