Jam'iyyar PDP
Wasu kwamishinoni biyu a jihar Ebonyi sun ba hamata iska ana tsaka da karɓar sabbin tuba daga jam'iyyar PDP zuwa ta APC mai mulkin jihar a jiya Alhamis.
Fadar Shugaban kasa ta ce ayyukan ci gaba da da take kawowa yan Najeriya ya shafe wanda PDP ta yi a shekaru 16 da ta yi tana mulki. Ta bata shawarwari
Shugaban jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) na kasa, Ambassada Umar Iliya Damagum, ya zargi jam'iyyar APC da kokarin kawo rudani a jam'iyyar adawan.
Yayin da rikicin jami'yyar PDP ke kara ƙamari, wata kungiya mai suna PDP Reform Vanguard ta bukaci dakatar da Nyesom Wike da kuma tumɓuke Umar Damagun.
Ɗan takarar gwamnan Kogi a zaben da aka gudanar a 2023, Sanata Dino Melaye ya caccaki tsohon gwamnan jihar Binuwai, Samuel Ortom kan goyon bayan Shugaba Tinubu.
Manyan kusoshin jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP), sun kara wa'adin shugaban riko na kasa na jam'iyyar, Ambassada Umar Damagum, bayan sun kammala taro.
Tsohon sanatan Kogi ta Tsakiya, Sanata Dino Melaye, ya caccaki tsohon gwamnan jihar Benuwai, Samuel Ortom, bayan sun yi kacibus a wajen wani taron PDP.
Gwamnonin da suka ɗare kan madafun iko karkashin inuwar jam'iyyar PDP sun bayyana cewa ba bu ajendar canja shugabancin APC a taron NEC ranar Alhamis.
Wasu gungun masu zanga-zanga sun kwace iko da hedkwatar jam"iyyar PDP da ke birnin tarayya Abuja, sun tabbatar da cikakken goyon baya ga Wike da Damagum.
Jam'iyyar PDP
Samu kari