Jam'iyyar PDP
Jam’iyyar PDP mai adawa a Najeriya ta kafa kwamiti kan raba kujerun takara a zaɓen 2027, tana musanta tattaunawa da Peter Obi da Goodluck Jonathan.
Sanata mai wakiltar Benue ta Kudu, Abba Moro ya ce sabanin ra'ayi ne rikicin da PDP ke fama da shi amma jam'iyyar ba ta rabe zuwa gida biyu da zai a sauya sheka ba.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya sake samun damar karbe tsarin siyasar jihar Rivers. Ministan ya kafa mutanensa a jam'iyyun APC da PDP.
Wasu fusatattun mambobin jam'iyyar PDP a jihar Imo sun shigar da kara a gaban kotu. Mambobin na PDP na neman a soke zaben da ya samar da shugaban jam'iyyar.
Wani jigo a jam'iyyar PDP ya tuna bayan kan kuskuren da Atiku Abubakar ya tafka a zaben shugaban kasa na shekarar 2023. Ya ce hakan ya jawo masa rashin naaara.
Manyan jiga-jigan APC da aka jam'iyyar da su sun bayyana cewa kofa a bude take ga Gwamna Peter Mbah idan ya shirya sauya sheka daga jam'iyyar PDP.
A labarin nan, za a ji babbar jam'iyyar adawa ta PDP ta bayyana takaicin yadda hukumar EFCC ta zama 'yar aiken gwamnatin tarayya da APC ke jagoranta.
Jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya na son ganin ta kawo karshen rikicin da take fama da shi. PDP ta amince da bukatun da Nyesom Wike ya gabatar a gabanta.
Malamin addinin Kirista a Najeriya, Fasto Bomadi Serimoedumu ya yi hasashen wanda zai dare kujerar shugaban kasa a kasar a 2027 inda Goodluck Jonathan zai yi nasara.
Jam'iyyar PDP
Samu kari