Jam'iyyar PDP
Tsohon gwamnan jihar BenuwaI, Samuel Ortom ya ce ba ya tunanin haɗakar ƴan adawa watau ADC za ta kai labari, yana mai cewa shi da magoya bayansa suna nan a PDP.
Jam'iyyar APC ta fusata yayin da jam'iyyar adawa ta PDP ta ce babu mai hankalin da zai sake zaben shugaba Bola Ahmed Tinubu a 2027. APC ta ce Tinubu zai yi nasara.
A labarin nan, za a ji cewa babbar jam'iyyar hamayya ta PDP ta bayyana shirinta na gudanar da taro domin duba rahoto kan tsarin karba-karba a kasar nan.
Barista Kashim ya fice daga PDP yana mai nuna godiya ga jam’iyya da mazaba, inda ake hasashen zai sake yin takarar gwamna a 2027 karkashin wata sabuwar jam’iyya.
Jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya ta yi kalamai masu kaushi kan shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu. PDP ta bayyana cewa Tinubu ba zai kai labari ba a 2027.
A labarin nan, za a ji cewa babban jigo a PDP, C.I.D Maduabum ya sanar da dalilansa na fice wa daga babbar jam'iyyar hamayya ta PDP zuwa hadakarADC.
Gwamnatin jihar Taraba ta fito ta yi magana kan rahotannin da ke cewa Gwamna Agbu Kefas na shirin sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa ADC ta 'yan hadaka.
Tsohon minista a Najeriya, Farfesa Isa Ali Pantami ya yi jimamin rasuwar jigon PDP, Kabiru Bappah Jauro inda ya mika ta'aziyyarsa ga iyalan mamacin.
Yayin da ake shirin zaben gwamna a jihar Anambra, yan bindiga sun harbe dan takarar gwamna na jam’iyyar PDP a Abuja yayin da a yanzu ya je asibiti domin tiyata.
Jam'iyyar PDP
Samu kari