Jam'iyyar PDP
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya yi tsokaci kan sauya sheka da 'yan siyasa ke yi daga PDP zuwa jam'iyyar APC. Ya ce ba ita ba ce mafi muhimmanci ga 'yan Najeriya.
Tsohon dan majalisa Israel Sunny-Goli ya bayyana cewa jam’iyyar APC tana fatan Gwamna Douye Diri zai koma gare ta bayan ficewarsa daga jam’iyyar PDP.
Jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya ta zargi gwamnoni da suka fice daga cikinta da son kai da kwadayi, tana cewa za su gamu da sakamakon su a 2027.
Jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya ta kara rasa sanatocin da take da su a majalisar dattawa. Sanatan Bayelsa ta Tsakiya, Benson Konbowei, ya koma jam'iyyar APC.
Jigo a jam'iyyar ADC kuma jarumi a masana'antar finafinan Nollywood, Kenneth Okonkwo, ya bukaci hukumar INEC ta kwace kujerar gwamnan Bayelsa, Duoye Diri.
Tsohon gwamnan jihar Ekiti, Ayodele Fayose, ya yi magana kan rikicin jam'iyyar adawa ta PDP. Fayose ya bayyana cewa wasu gwamnoni za su yi murabus daga jam'iyyar.
Ministan yada labarai da wayar da kan jama'a, Mohammed Idris, ya bayyana cewa gwamnonin jam'iyyun adawa da dama na son shigowa jam'iyyar APC mai mulki.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya yi shagube ga 'yan siyasar da suke tururuwa daga jam'iyyar PDP zuwa APC. Ya ce a baya sun soke shi.
Rahotanni sun nuna cewa Gwamna Agbu Kefas na jihar Taraba na iya barin PDP domin shiga APC, yayin da tattaunawa da jama’a ke gudana a fadin jihar.
Jam'iyyar PDP
Samu kari