Jam'iyyar PDP
A labarin nan, za a ji cewa tsohon Ministan, Kabiru Tanimu Turaki ya samu damar mika fam ga jam'iyyar PDP domin tsayawa takarar shugaban jam'iyya.
Gwamnan jihar Plateau, Caleb Mutfwang, ya bayyana cewa yana fuskantar matsin lamba kan sai ya sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa APC mai mulki a Najeriya.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya nuna rashin jin dadinsa bayan ya kasa samun fom din takarar shugabancin jam'iyyar PDP. Ya yi barazanar zuwa kotu.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya bayyana cewa zai nemi takarar shugabancin jam'iyyar a matakin kasa. Ya ce zai yi takara ne domin farfado da jam'iyyar.
Jam'iyyar PDP reshen jihar Kebbi ta yi watsi da batun amincewa da tsohon ministan harkoki na musamman, Kabiru Tanimu Turaki a matsayin dan takarar maslaha.
Jigon APC daga Jigawa, Abdullahi Mahmood Garun Gabas ya ce Gwamna Umar Namadi ya gurgunta jam’iyyun adawa a kananan hukumomi 27 da ke jihar saboda ayyukansa.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya yi maganganu kan rikicin da ya addabi jam'iyyar PDP. Ya bayyana cewa jam'iyyar ta dade da mutuwa.
Kungiyar dattawan Arewa ta jam’iyyar PDP ta zargi Ministan Tsaron Ƙasa, Bello Matawalle, da lalata jam’iyyar ta hanyar janyo mambobi su koma APC.
Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal ya bayyana cewa zaben Kabiru Tanimu Turaki a matsayin wanda suke goyon bayan ya zama shugaban PDP ya halatta a doka.
Jam'iyyar PDP
Samu kari