Jam'iyyar PDP
Jam'iyyar Peoples Democratic Party (PDP) ta caccaki kamun ludayin mulkin shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu da jam'iyyar All Progressives Congress (APC).
Rundunar 'yan sanda a jihar Edo sun kama kakakin yakin neman zaben gwamnan PDP, Reverend Olu Martins. An bayyana cikakken bayani da dalilan kama shi.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya nemi haɗin kan jam'iyyun siyasa domin ceto Najeriya daga ƙangin da mulkin APC ya jefa ta a ciki.
Babbar kotun jihar Ribas ta bayyana cewa ƴan majalisa 27 na tsagin ministan Abuja, Nyesom Wike suna nan a cikin jam'iyyar PDP saboda babu hujjar sun koma APC.
Tsohon mataimakin jam'iyyar APC Lukman Salihu ya koka kan yadda jam'iyyar ta dauki hanyar lalacewa a Najeriya. Ya ce sun dauka Bola Tinubu zai gyara amma ya gaza.
Ɗaya daga shugabannin shiyyar kudu maso kudancin ƙasar nan, Edwin Clark ya bayyana yadda tsohon Goodluck Jonathan ne ya ƙaƙaba musu Nyesom Wike a Rivers.
Shugaban jam’iyyar Social Democratic Party (SDP) Shehu Gabam ya nemi gwamnati ta biya N100,000 a matsayin sabon mafi karancin albashi ga ma'aikata.
Wani jigo a PDP, Dare Glintstone Akinni, ya nemi kungiyoyin kwadago da su mika bukatu hudu ga gwamnatin Bola Ahmed Tinubu kan mafi karancin albashi.
Ɗan takarar shugaban kasa a jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya magantu kan gorin da ake masa kan taimakonsa da Bola Tinubu ya yi a siyasar Najeriya.
Jam'iyyar PDP
Samu kari