Jam'iyyar PDP
A labarin nan, za a ji cewa tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido ya bayyana cewa taron PDP da aka gudanar a jihar Oyo ba komai ba ne face taron nishadi.
Gabanin zaben 2027, tsohon shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki da wasu kusoshin PDP ba su halarci babban taron jam'iyyar da aka yi a Ibadan ba.
Shugaban jam'iyyar APC na kasa, Farfesa Nentawe Yilwatda, ya bayyana cewa suna da karfin da za su yi nasara kan jam'iyyar PDP a jihar Plateau a babban zaben 2027.
Tsohon gwamnan jihar Kogi, Idris Wada, ya sauya sheka daga jam’iyyar APC zuwa PDP, inda ake sa ran Gwamna Usman Ododo zai tarebe shi a ranar Litinin.
PDP ta rushe dukkan tsarin jam’iyya a Imo, Abia, Enugu, Akwa Ibom da Rivers yayin babban taron zabe a Ibadan, tana mai cewa yanayin siyasa ne ya tilasta hakan.
Tsohon ministan harkokin musamman, Kabiru Turaki (SAN) ya lashe kujerar shugaban PDP na ƙasa bayan samun kuri’u 1,516 a taron da aka yi a birnin Ibadan.
Gwamna Caleb Mutfwang na Filato da Gwamna Ahmadu Fintiri na Adamawa sun nesanta kansu daga korar Nyesom Wike da wasu jiga-jigan PDP daga cikin jam'iyyar.
Gwamna Agbu Kefas na jihar Taraba ya sanar da cewa zai sauya sheka daga PDP zuwa jam'iyyar APC a hukumance ranar Laraba, 19 Ga watan Nuwamba, 2025.
Mukaddashin shugaban jam'iyyar PDP na kasa, Umar Damagum zai sauka ya mika wa tsohon minista, Kabiru Tanimu Turaki ragamar jagorancin jam'iyyar PDP.
Jam'iyyar PDP
Samu kari