Jam'iyyar PDP
Gwamnan jihar Ribas, Sir Similayi Fubara ya jagoranci magoya bayansa sun fice daga jam'iyyar PDP zuwa APC, ya ce babu wata kariya da yake samu a PDP.
Dan majalisar wakilai daga jihar Kebbi, ya sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa APC mai mulki a Najeriya. Dan majalisar ya ce rikicin PDP ya yi yawa.
A 2025 da ke bankwana, an samu sanatoci sama da 10 da suka fice daga jam'iyyun adawa zuwa APC, galibi suka kafa hujja ne da rikicin cikin gida a jam'iyyunsu.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya yi kalamai masu kaushi kan rikicin jam'iyyar PDP. Ya ce baki sun yi kadan su kore shi daga jam'iyyar.
Shugaban jam'iyyar APC na jihar Plateau, Rufus Bature, ya yi magana kan dalilin da ya sa ba su yi maraba da Gwamna Caleb Mutfwang ba. Ya ce ba su san niyyarsa ba.
Tsohon mai magana da yawun PDP na kasa, Kola Ologbondiyan ya yi murabus daga kasancewarsa mamba a jam'iyyar, ya ce lokaci ya yi da zai kama gabansa.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya karyata rade-radin kama shi a Faransa, yana mai cewa duk ƙagaggun labarai ne da nufin neman karkatar da hankalinsa daga aikinsa.
Mambobi 16 na majalisar dokokin jihar Rivers sun fice daga jam'iyyar PDP zuwa APC, inda kakakin majalisa Martin Amaewhule ya jagoranci sauya shekar.
A labarin nan, za a ji cewa rikicin PDP ya kara kamari bayan da tsagin Nyesom Wike ya bayyana korar wasu gwamnoni daga cikin jam'iyyar adawa a Najeriya.
Jam'iyyar PDP
Samu kari