Jam'iyyar PDP
Wike ya caccaki tsohon gwamnan Sokoto, Aminu Tambuwal kan zarginsa da ya yi, yana mai kiran Tambuwal da maci amana, wanda ba shi da alkibla a siyasa.
Ministan Harkokin Abuja, Nyesom Wike ya caccaki masu kokarin dawo da tsohon shugaban kasa, Goodluck Jonathan fagen siyasa tare da ba shi tikitin PDP a 2027.
Rahotanni sun bayyana cewa magoya bayan Gwamna Similayi Fubara da aka mayar kan mulki sun taru a kofar gidan gwamnatin Ribas domin tarbarsa yau Alhamis.
Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu ya cire dokar ta bacin da ya kakaba a jihar Ribas watanni shida da suka wuce, ya ce ya gamsu da yadda abubuwa suka gyaru.
Dan takarar gwamna a inuwar jam'iyyar PDP a zaben gwamnan Ondo, Ajayi ya janye larar da ya shigar ta kalubalantar nasarar Gwamna Aiyedatiwa a kotun koli.
A labarin nan, za a ji cewa kalaman APC a kan cewa Bola Ahmed Tinubu kawai za su tsayar takara a 2027 ya fusata dattawan Arewa, suna ganin an saba doka.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyya mai mulki ta APC ta karyata zargin da PDP ta yi mata na kokarin fara yakin neman zaben Tinubu kafin lokacin da INEC ta tanada.
Jam'iyyar PDP reshen jihar Abia ta ce Goodluck Jonathan na da cikakken hakkin tsayawa takarar shugaban kasa a 2027, amma sai ya bi tsarin jam’iyya da kundin kasa.
Jam'iyyar APC reshen jihar Ribas ta kara yin kira ga Gwamna Sim Fubara da aka dakatar da ya baro jam'iyyar PDP, ta ce za ta tarbe shi hannu bibbiyu.
Jam'iyyar PDP
Samu kari