Jam'iyyar PDP
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya taya Ministan birnin Abuja, Nyesom Wike murnar cika shekaru 58, yana yabonsa kan jajircewa da hidimar jama’a a rayuwarsa.
Jam'iyyar PDP ta sanar da cewa ba za ta sanya 'yan takara a zaben kananan hukumomin jihar Borno da za a gudanar ranar Asabar ba, saboda wasu dalilai.
Hadimin gwamnan jihar Filato ya musanta rade-radin da ake yadawa Gwamna Mutfwang ya sauka sheka daga PDP zuwa APC, ya tabbatar da cewa an fara tattaunawa.
’Yan bindiga sun kashe mataimakin shugaban karamar hukumar Bukuyum a Zamfara, Mu’azu Gwashi, duk da an biya su kudin fansa N15m bayan watanni shida.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar adawa ta PDP ta dora alhakin rasa wasu daga cikin manyan 'ya'yanta zuwa jam'iyya mai mulki da Accord a cikin kwanaki.
PDP ta tabbatar da mutuwar mataimakin gwamnan Bayelsa, Sanata Lawrence Ewhrudjakpo, bayan ya yanke jiki ya fadi a ofishinsa a ranar Alhamis din nan.
Mataimakin gwamnan jihar Bayelsa da Sanata Seriake Dickson sun shirya ficewa daga jam'iyyar PDP. Ana hasashen cewa manyan 'yan siyasan guda biyi za su koma ADC.
Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya bayyana cewa ba shi da wani shiri na barin PDP, ya kuma soki jam'iyyar PRP da cewa ba zai bari kage ya dauke masa hankali ba.
Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke, ya bayyana abubuwan da suka jawo ya sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa AP. Gwamna Adeleke ya ce yana matukar kaunar PDP.
Jam'iyyar PDP
Samu kari