Jam'iyyar PDP
Gwamnatin Osun ta karyata rahoton da ke cewa Gwamna Ademola Adeleke na tattaunawa da tsohon gwamna Rauf Aregbesola kan shiga jam’iyyar ADC mai adawa.
Labarin ya mai da hankali ne kan jihohin da APC da PDP ke mulki a cikinsu kafin zaben gwamnan jihar Anambra da za a gudanar a ranar Asabar, 8 ga Nuwamba, 2025.
Wasu mambobin jam’iyyar PDP mai adawa a Najeriya sun gudanar da zanga-zangar lumana a Abuja, inda suka kai ziyara ga manyan ofisoshi na ƙasashen waje.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Ibrahim Shekarau, ya yi tsokaci kan yadda yake daukar siyasa. Ya bayyana cewa zai ci gaba da yin ta har karshen rayuwarsa.
Shugaban jam'iyyar PDP na kasa, Umar Iliya Damagum, ya bayyana cewa ya dauki matakin kin hukunta masu laifi a jam'iyyar ne bayan ya duba maslaharta.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya yi kalamai masu kaushi kan shugaban jam'iyyar PDP na kasa. Ya ce bai da hali mai kyau na jagoranci.
Hukumar zaben jihar Neja ta bayyana sakamakon zaben kananan hukumomin da aka gudanar ranar Asabar, jam'iyyar APC ta lashe duka kujerun ciyamomi 25.
Ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike, ya sake taso da batun ficewar Alhaji Atiku Abubakar daga jam'iyyar PDP. Ya ce dole ta sanya ya yi hakan.
Gwamnan jihar Bayelsa, Douye Diri ya bayyana cewa zai hada kai da shugabannin APC domin tabbatar da nasarar shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu a 2027.
Jam'iyyar PDP
Samu kari