Jam'iyyar PDP
Kotun Tarayya da ke zamanta Ado-Ekiti ta soke zaben fidda gwamnan PDP na jihar Ekiti a 2026, tare da umartar jam’iyyar ta sake shirya sabon zabe.
A labarin nan, za a ji cewa tsohon dan takarar Gwamna a inuwar PDP a jihar Borno, Mohammed Ali Jajari ya sauya sheka zuwa ADC, ya bayyana dalilansa.
Jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya ta rasa daya daga cikin sanatocin da take da su a majalisar dattawa. Sanata Ogoshi Onawa ya bayyana dalilansa na barin PDP.
Tsohon gwamnan jihar Filato, Jonah Jang ya bukaci Gwamna Caleb Mutfwang ya bar kujerarsa ta gwamnati idan har ya zabi sauya sheka daga PDP zuwa APC.
A labarin nan, za a ji yadda ɗaya daga cikin waɗanda suka kafa APC, Osita I ya bayyana Atiku Abubakar daga cikin mutanen da suka durkusar da jam'iyyar adawa ta PDP.
Gwamnan Rivers, Siminalayi Fubara, ya bukaci jama’a su kwantar da hankalinsu yayin da majalisar dokoki ke ci gaba da yunkurin tsige shi daga mulki.
Jam’iyyar APC ta bayyana kwarin gwiwar lashe zaɓen 2027 bisa tsari mai ƙarfi da nasarorin gwamnati, tana karɓuwa daga ’yan kasa da ƙaruwa mambobinta a faɗin ƙasar.
Tsohon gwamnan Bayelsa, Sabata Dickson ya musanta jita-jitar da ake ydawa cewa ya fice daga PDP zuwa ADC, ya ce ba zai dauki kowane mataki ba sai ya yi shawara
Shugaban jam'iyyar PDP a jihar Bauchi, Samaila Adamu Burga, ya yi karin haske kan batun sauya shekar Gwamna Bala Mohammed zuwa jam'iyyar ADC mai adawa.
Jam'iyyar PDP
Samu kari