Jam'iyyar PDP
Bolaji Abdullahi ya ce tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan ya cire shi daga mukamin minista saboda ya ki sukar Bukola Saraki a yakin neman zabe.
Bayan Gwamna Abba Yusuf ya koma APC; jam’iyyar PDP ta tsira da gwamnoni 4 kacal yayin da siyasar 2027 ke daukar sabon bayan sauya shekar manyan gwamnoni.
Gwamna Ahmadu Umaru Fintiri na jihar Adamawa ya fusata da masu adawa suka yi masa ihun 'ba ma yi' a taro , ya yi masu martani mai zafi saboda hasala shi da suka yi.
Tsohon Sanatan Sokoto, Abubakar Umar Gada, ya dawo PDP daga ADC, yana zarginsa da jagoranci maras kyau. PDP ta musanta shigowarsa, duk da rade-radin mulkin 2027.
Gwamnan Oyo, Seyi Makinde, ya bayyana kewar shugabancin Farfesa Yemi Osinbajo, ya soki tsarin haraji na Bola Tinubu a yayin bikin cika shekaru 60 na Fasto Ajetomobi.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya yi magana kan makomar jam'iyyar PDP a zaben shekarar 2027. Ya ce masu sukar jam'iyyar za su sha mamaki a zaben 2027.
Tsohon mai ba jam'iyyar PDP shawara kan harkokin shari'a na kasa, Emmanuel Enoidem, ya sasanta rikicinsa da Godswill Akpabio. Ya sauya sheka zuwa APC.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya tabo batun ficewa daga jam'iyyar PDP zuwa APC. Gwamnan ha bayyana muhimmancin samun jam'iyya fiye da daya a kasa.
A labarin nan, za a ji cewa jam'iyyar adawa ta PDP ta kawo karshen shari'a da ake yi dangane da waye sahihin Sakatarenta na kasa a gaban kotu da ke Abuja.
Jam'iyyar PDP
Samu kari