Jam'iyyar PDP
A labarin nan, za a ji cewa Sanata Aminu Waziri Tambuwal ya sanar da ficewarsa da daddiyar jam'iyyarsa ta PDP zuwa ADC mai hamayya da gwamnatin APC.
Karamin ministan tsaro na ƙasa, Bello Matawalle, ya yaba sauyin sheƙar gwamnan Zamfara, Dauda Lawal, daga jam’iyyar PDP mai adawa zuwa APC mai mulki.
Gwamna Dauda Lawal na Zamfara ya sauya sheka zuwa APC. A sanarwar da ya fitar, gwamnan ya bayyana manyan dalilan ficewarsa da PDP tare da shiga APC.
Mataimakin gwamnan jihar Zamfara, Mani Malam Mummuni ya sanar da sauya shekar Gwamna Dauda Lawal daga PDP zuwa jam'iyyar APC mai mulkim Najeriya.
Kotun daukaka kara ta zartar da hukunci a shari'ar da ke gabanta kan rikicin shugabancin jam'iyyar PDP wadda ta kasance babbar jam'iyyar adawa a Najeriya.
Kotun daukaka kara ta kammala sauraron dukkanin bangarorin da ke cikin kararrakin da ke gabanta kan rikicin shugabanci na jam'iyyar PDP mai adawa.
A labarin nan, za a ji cewa rahotonni sun bayyana cewa ana zaton gwamna Dauda Lawal na jihar Zamfara sai tattara kayansa daga PDP zuwa APC mai mulki.
A labarin nan, za a ji cewa hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta sanar da jerin jam'iyyun da za a fafata da su a zaben gwamnan Osun dake tafe.
Tsohon gwamnan jihar Bayelsa, Sanata Seriake Dickson, ya fice daga PDP zuwa NDC, yana nuna damuwa kan lalacewar jam’iyyar a cikin taron manema labarai.
Jam'iyyar PDP
Samu kari