Jam'iyyar PDP
Ɓangaren PDP na Seyi Makinde ya ziyarci Atiku, Obi da Kwankwaso na ADC a Abuja yau Alhamis, 9 ga Afrilu, 2026, yayin da tsagin Wike ya musanta taron yau.
A labarin nan, za a ji cewa rade-radin sauya shekar gwamna Bala Muhammad na jihar Bauchi na ci gaba da fuskantar kalubale daga wasu daga cikin manyan APC.
A karshe, jam'iyyar APC ta kwace cikakken iko a majalisar jihar Gombe bayan mamban PDP na karshe, Hon. Yakubu Daniel ya sauya sheka zuwa cikinta.
Ministan Abuja Nyesom Wike ya bayyana aniyarsa ta marawa Shugaba Tinubu baya a zaben 2027, lamarin da ya janyo rarrabuwar kawuna a jam'iyyar PDP.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya tabbatar da cewa taron jam’iyyar PDP zai gudana kamar yadda aka tsara duk da rikice-rikicen cikin gida da ake da su.
Shugaban tsagin jam'iyyar PDP na kasa, Kabiru Tanimu Turaki, ya yi magana kan umarnin da wata kotu ta ba da na a cafke shi. Ya ce lauyoyinsa sun dauki mataki.
Wata babbar kotu a Abuja ta bayarayar da umarnin kamo tsohon Minista Kabiru Turaki, shugaban wani tsatso na jam'iyyar PDP, saboda ƙi bayyana a gaban kotu yau.
Kwamishinan ilmi, kimiyya da fasaha na jihar Zamfara, Mallam Wadatau Madawaki, ya yi murabus daga kan mukaminsa kan shirin Gwamna Dauda na komawa APC.
Dukkan mambobin majalisar dokokin jihar Zamfara 24 sun sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa APC domin bin sahun Gwamna Dauda Lawal a ranar Litinin.
Jam'iyyar PDP
Samu kari