Jam'iyyar PDP
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya nuna kwarin gwiwar cewa jam'iyyarsa ta PDP za ta samar da shugaban kasa a 2027. Makinde ya bukaci hadin kai a jam'iyyar.
Majalisar Amintattu (BoT) ta tsagin Tanimu Turaki da aka rushe ta nada shugabannin jam'iyyar PDP na rikon kwarya bisa tanadin kunndik tsarin mulkin jam'iyya.
Rahotanni da muke samu sun tabbatar da cewa Gwamnan Bauchi, Bala Mohammed, ya sanar da ficewarsa daga PDP zuwa jam’iyyar APM tare da magoya bayansa.
A labarin nan, za a ji cewa kwamitin amintattun PDP ya kara fassara hukuncin kotun koli da ya kori Tanimu Turaki SAN, ya ce yanzu babu shugabanci a jam'iyyar.
Ministan Abuja, Nyesom Wike ya ce hukuncin Kotun Koli ya kawo ƙarshen rikicin cikin PDP, yana tabbatar da cewa jam’iyyar yanzu tana da shugabanci guda ɗaya kacal.
Kotun koli ta yi watsi da karar daukaka kara da kwamitin PDP karkashin jagorancin Taminu Turaki ya shigar kan rikicin shugabancin jam’iyyar mai adawa.
Gwamnonin Arewacin Najeriya guda 10 ne ke neman tazarce a zaben shekarar 2027 bayan nasarar farko a zaben 2023 da aka yi a fadin kasar baki daya.
Sanatan ADC ya zama sabon mai tsawatarwa na bangaren marasa rinjaye a Majalisar dattawa bayan ta kwace matsayin PDP a bangaren yan hamayya a Majalisa.
Tsohon gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau, ya sauya sheka zuwa jam'iyyar APC daga PDP. Shekarau ya taba sauya sheka zuwa jam'iyyun a baya.
Jam'iyyar PDP
Samu kari