Jam'iyyar PDP
Hukumar INEC ta tabbatar da cewa duka halastattun jam'iyyun siyasa 22 sun cika tanadin doka kan rijistar mambobinsu, kuma sun cika wa'adin da aka ba su.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde, ya bayyana aniyarsa ta tsayawa takarar shugaban kasa a zabenshekarar 2027 da ake tunkara a karkashin jam’iyyar APM.
Jam'iyyar APC ta kifar da mutum 150 a wajen tantance masu neman takarar 2027. Wasu 'yan jam'iyyar sun sauya sheka, wasu sun yi barazanar zuwa kotu.
Gwamna Seyi Makinde zai kaddamar da takarar shugabancin kasa a 2027 tare da kawancen PDP-APM a dandalin Mapo Hall, Ibadan ranar 14 ga Mayu, 2026.
Goodluck Jonathan ya yanke shawarar takarar shugaban kasa a 2027 a karkashin PDP, yayin da kungiyoyi ke rige-rigen kashe N100m don saya masa fom din takarar.
Sanata mai wakiltar Gombe ta Kudu, Anthony Siyako, ya sauya sheka zuwa jam'iyyar PDP mai adawa. Sanatan ya koma PDP ne bayan rasa tikitin jam'iyyar APC.
Jam'iyyar PDP karkashin jagorancin Tanimu Turaki ta musanta rade radin da ake cewa Jonathan ya bar PDP, domin ya fito takarar shugaban kasa a zaben 2027.
Jam'iyyar PDP mai adawa a Najeriya ta rage yawan 'yan majalisar da take da su a jihar Oyo. Wasu guda uku daga cikinsu sun sanar da ficewarsu daga jam'iyyar.
Jam'iyyar PDP mai adawa ta rasa daya cikin sanatocin da take da su. Sanata mai wakiltar Kaduna ta Arewa, Ibrahim Mustapha, ya sauya sheka zuwa jam'iyyar ADC.
Jam'iyyar PDP
Samu kari