Jam'iyyar PDP
Yan jam'iyyun adawa a Najeriya sun yi martani mai zafi ga shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu kan sayen sabon jirgin shugaban kasa da ya yi ana cikin wahalar rayuwa.
An rantsar da wani matashi, Pharm. Ibrahim Abubakar Dembo, mai shekaru 28 a matsayin shugaban karamar hukumar Toro a jihar Bauchi. An ce matashi ne mai hazaka.
Kimanin magoya bayan jam'iyyar APC daga mazabar Ondo ta tsakiya a jihar Ondo ne suka sauya sheka zuwa PDP. Dakta Adeniran Oyebade ne ya jagoranci tawagar.
Kotun kolin ta ajiye hukunci kan karar da jam’iyyar adawa ta APC da dan takararta Timipre Sylva suka shigar na kalubalantar nasarar gwamnan Bayelsa Douye Diri.
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, Sule Lamido, ya bayyana cewa kundin tsarin mulki ba shi ba ne matsalar kasar nan. Tsohon gwamnan ya ce matsalar na wajen shugabanni.
Dan takarar jam'iyyar AAC ya yi nasarar lashe kujerar Kansila a zaben kananan hukumomin da aka gudanar a jihar Bauchi. Ya lallasa takwaransa na jam'iyyar PDP.
Mstaimakin gwamnan jihar Edo, Philip Shaibu, ya fito ya yi magana kan taimakon da ya ba Gwamna Godwin Obaseki a siyasance. Shaibu ya ce ya yiwa gwamnan rana.
Aaron Uzodike, sabon ɗan majalisar dokokin jihar Abia da aka ba rantsuwar kama aiki a makon nan ya musaɓta cewa yana shirin sauya sheƙa zuwa Labour Party.
Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya ce ba zai iya tsayawa takara ya gwabza da maigidansa, tsohon shugaban ƙasa, Dokta Goodluck Jonathan ba a PDP.
Jam'iyyar PDP
Samu kari