Jam'iyyar PDP
Yayin da ake yada jita-jitar komawarsa APC, Gwamna Caleb Mutfwang na jihar Plateau ya musanta rade-radin inda ya ce babu kamshin gaskiya a cikin labarin.
Ga dukkan alamu babu ranar warware rigimar PDP yayin da gwamnoni suka rabu gida biyu na shirin sauke shugaban jam'iyya na ƙasa, Ambasada Umar Damagum.
Dan tsohon gwamnan Kaduna, Nasir El-Rufai da ake kira Bashir El-Rufai ya nuna goyon bayansa ga dan takarar gwamna a jam'iyyar PDP, Asue Ighodalo a zaben Edo.
Yayin da gwamnoni ke kokarin lalubo bakin zaren a matakin kasa, jam'iyyar PDP reshen jihar Katsina ta rabu gida biyu. tsagin Lado Ɗanmarke da Inuwa.
A rahoton nan za ku ji gwamnatin Ahmed Aliyu ta jihar Sakkwato ta zargi jam'iyyar adawa ta PDP da yada karya da daukar nauyin rahotannin kage kan kwangila.
Yayin da al'ummar jihar Edo ke shirin fita su zabi wanda zai shugabanci su, Legit Hausa ta tattaro maku wasu muhimman abubuwa game da siyasar jihar.
A siyasar Kano, mataimakin shugaban majalisar dattawa, Barau Jibrin ya sake karbar wasu manyan yan siyasa daga jam'iyyun PDP da NNPP, ciki har da matan Kwankwasiyya.
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki ya bayyana cewa jam'iyyar PDP za ta amince da sakamakon zaben gwamnan jihar idan an gudanar da shi bisa gaskiya da adalci.
A ranar 21 ga watan Satumbar 2024 hukumar zaben ta sanar da cewa za a gudanar da zaben gwamna a jihar Edo inda za a ga wace jam'iyya ce za ta yi nasara.
Jam'iyyar PDP
Samu kari