Jam'iyyar PDP
Tsohon shugaban ƙaramar hukumar Ijebu ta Gabas, Wale Adedayo ya sauya sheƙa daga APC zuwa jam'iyyar PDP, ya sake tsayawa takarar kujerar da aka tsige shi.
Kungiyar haɗin kan al'ummar shiyyar Arewa maso Gabas ta roki shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya sauke Nyesom Wike daga matsayin ministan birnin Abuja.
A wannan labarin, wasu miyagu da ake kyautata zaton masu garkuwa sun sace jigo a jam'iyyar PDP a jihar Oyo, Cif Benedict Akika har gidansa da ke Lagelu.
Yayin da aka fara shirin zaben 2027 a Najeriya, tsohon kakakin kamfen jam'iyyar LP, Kenneth Okonkwo ya ce ya kamata Atiku da Tinubu da Obi su janye tsayawa takara.
Rahotanni sun bayyana cewa Alhaji Ibrahim Milgoma, tsohon shugaban jam'iyyar PDP na jihar Sokoto bayan ya yi fama da rashin lafiya a wani asibiitin Abuja.
Kungiyar NTCA ta ce shugaba Bola Ahmed Tinubu zai zarce a zaben 2027 mai zuwa. Saboda haka ta ce masu son kayar da Tinubu a zabe su hakura sai zaben 2031.
Gwamnonin jam'iyyar PDP sun fusata kan kalaman da ministan babban birnin tarayya, Nyesom Wike, ya yi. Sun bukaci jami'an tsaro su zama cikin shiri.
Kungiyar NUF ta yi kira ga jam'iyyar PDP da ta hukunta ministan babban birnin tarayya Abuja, Nyesom Wike. Kungiyar ta ce kalaman Wike rashin ɗa'a.
Jam'iyyar PDP ta bayyana kafa wasu kwamitoci guda biyu da za su duba halin da jam'iyyar ke ciki domin daukar matakan gyara kafin kakar zaben 2027.
Jam'iyyar PDP
Samu kari