Jam'iyyar PDP
Atiku Abubakar ya yi kira kan zaben PDP a zaben gwamnaa jihar Edo a ranar Asabar. Atiku ya ce APC ta jefa yan Najeriya cikin yunwa da wahalar rayuwa a Najeriya.
A kokarin warware rigimar siyasar jihar Ribas, ƴan majalisar amintattu BoT na jam'iyyar PDP sun gana da Nyesom Wike a babban birnin tarayya Abuja ranar Talata.
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, ya gargadi ma'aikatan jihar kan yin kuskuren zabar jam'iyyar APC a zaben gwamnan jihar da ke tafe. Ya bukaci su zabi APC.
Yayin da zaben gwamna na 2024 a jihar Edo ke kara gabatowa, jam’iyyar PDP ta tsayar da Asue Ighodalo a matsayin dan takararta domin karawa da wasu.
Gwamnan jihar Rivers, Siminalayi Fubara ya dakatar da shugaban karamar hukumar Akuku-Toru, Otonye Briggs a yau Talata 17 ga watan Satumbar 2024 wata uku da nada shi.
Gwamna Bala Mohammed na jihar Bauchi ya ce jiharss na da wadataccen ruwan da zai kashe kowace irin wuta, ya ce watakila ya faɗi wasu kalamai da suka ɓata ran Wike.
Rikici ya barke tsakanin gwamnatin jihar Bauchi da Sanata Shehu Buba Umar mai wakiltar Bauchi ta Kudu kan harbe-harbe da aka yi a kauyen Zaranda.
Gwamnan jihar Edo, Godwin Obaseki, ya bayyana cewa zaben gwamnan jihar da ke tafe a mutu ko a yi rai ne. Ya bukaci jama'a su fito su zabi jam'iyyar PDP.
Shugaban jam'iyyar PDP na yanzu ya bayyana alakar da ke tsakaninsa da tsohon gwamnan jihar Rivers da kuma tasirinsa ga zaben da aka gudanar bara.
Jam'iyyar PDP
Samu kari