Jam'iyyar PDP
Jam’iyyar PDP mai bangaren Kabiru Turaki ta ayyana tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan a matsayin dan takarar shugaban kasa na zaben 2027 duk da rashinsa.
Sheikh Isa Ali Pantami ya fitar da wasikar fita daga jam'iyyar APC da ya ce ya yi tu ranar 19 ga Mayun 026 kafin shiga jam'iyyar adawa ta PDP a Gombe.
A labarin nan za a ji cewa jam'iyyar PDP tsagin Tanimu Turaki ta sanar da cewa za a tabbatar da tsohon shugaban kasa Goodluck Jonathan a matsayin dan takara.
Daya daga cikin masu neman takarar gwamna a Gombe a karkashin jam'iyyar PDP, Abdulkadir Hamma Saleh ya yi Allah wadai da tsayar da Pantami da aka yi.
Jam’iyyar PDP ta bayyana Sanata Sandy Onor a matsayin ɗan takarar ta na shugaban ƙasa ta hanyar yarjejeniya. Onraor zai kara da Tinubu da sauran 'yan takara a 2027.
Tsohon ministan sadarwa a Najeriya, Isa Ali Pantami, ya zama dan takarar gwamnan jam’iyyar PDP a Gombe bayan tabbatar da shi ba tare da hamayya ba.
Tsohon ministan sadarwa da tattalin arzikin zamani, Sheikh Isa Ali Pantami ya sauya sheka daga APC zuwa PDP, an tsayar da shi takarar gwamna a Gombe.
Jam'iyyar PDP ta tsagin Nyesom Wike ta bayyana tsohon ministan kimiyya da fasaha, Uche Nnaji a matsayin dan takarar gwamnan jihar Enugu a zaben 2026.
A labarin nan, za a ji cewa Babbar Kotun Tarayya dake zamanta a Abuja ta sanar da hukunci a shari'ar da ke neman hana Goodluck Jonathan neman takara.
Jam'iyyar PDP
Samu kari