Jam'iyyar PDP
Mataimakin gwamnan Edo, Mr. Philip Shaibu ya sake caccakar Gwamna Godwin Obaseki inda ya ce su ne gatan gwamnan a duk wani zaben da ake yi a jihar.
Tsohon shugaban PDP, uche Secondus ya ce APC na shirin kashe dimokuradiyya a Najeriya wanda hakan zai iya hana yin zabe a Najeriya a shekarar 2027.
APC ta yi nasara a zaben Edo na 2024 kamar yadda hukumar INEC ta sanar. Rikicin PDP da na sarauta na cikin abubwan da suka jawo faduwar PDPa zaben Edo.
A rahoton nan za ku ji cewa shugaban LP reshen jihar Edo, Kelly Ogbalo ya yi zargin cewa an tafka magudi a zaben da dan APC ya yi nasara bayan doke PDP da LP.
Akalla mutane 10,000 ne da ke goyon bayan tsohon sanatan Kaduna ta tsakiya, Shehu Sani suka sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa APC a ranar Litinin.
Babbbar jam'iyyar adawa ta ƙasa PDP ta yi watsi da sakamakom zaɓen gwamnan jihar Edo da INEC ta sanar, ta ce mutane ɗan takararta suka zaɓa ba wani ba.
Kungiyar Yiaga Africa ta ce an tafka magudi a zaben gwamnan jihar Edo da APC ta lashe. Yiaga ta ce wasu jami'an INEC sun yi magudi da aringizon kuri'u a zaben Edo.
Mataimakin gwamnan jihar Edo ya fadi yadda suka hadu suka kayar da PDP a zabe. Ya ce su suka kayar da PDP saboda maganar ga gwamnan Edo ya fada musu.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Alhaji Atiku Abubakar ya fara tuntuɓar tsagin da suke kokarin sauke muƙaddashin shugaban jam'iyyar PDP na ƙasa, Damagum.
Jam'iyyar PDP
Samu kari