Jam'iyyar PDP
Rahotanni sun bayyana cewa jam'iyyar APP da Gwamna Siminalayi Fubara ya tura mutanensa su yi takara a ciki ta lashe kujeru 22 cikin 23 na kananan hukumomin Ribas.
Yayin da ake cigaba da zaben kananan hukumomi a jihar Rivers, ana zargin jami'an tsaro sun kai farmaki kan masu zabe inda suka watsa su a yau Asabar.
Gwamna Umo Eno na jihar Akwa Ibom ya tabbatar da nadin 'yarsa, Helen Eno a matsayin 'First Lady' na rikon kwarya bayan mutuwar matarsa, Mrs Patience Eno.
Tsohon gwamnan jihar Benue, Samuel Ortom ya bayyana himmatuwar jam'iyyar PDP na kwace mulkin APC a zaben 2027 inda ya shawarci yan jam'iyyarsu kan haɗin kai.
Gwamna Godwin Obaseki na Edo ya caccaki mataimakinsa, Philip Shaibu kan fitar da sanarwa inda ya ce ba shi da wannan iko saboda shi ba mataimakin gwamna ba ne.
Kwamitin zartaswa na PDP a gundumar Ogudu Okwor, ƙaramar hukumar Onitcha ya dakatar da mataimakin shugaban jam'iyya na ƙasa shiyyar Kudu maso Gabas.
Gwamna Umo Eno na jihar Akwa Ibom ya yi magana bayan mutuwar matarsa, Mrs Patience Umo Eno inda ya ce zai yi kewar marigayiyar har karshen rayuwarsa.
Tsohon shugaban APC ya ce sun yi magudin zabe a jihar Rivers. Tsohon shugaban jam'iyyar ya ce ya fadi haka ne domin hana mutane magudin zabe a halin yanzu.
Gwamnan Ribas, Siminalayi Fubara ya dakile yunkurin da aka ce ‘yan sandan karkashin jagorancin wani mataimakin kwamishinan ‘yan sandasuka yi na sace kayan zabe.
Jam'iyyar PDP
Samu kari