Jam'iyyar PDP
Kotun tarayya da ke Abuja ta yi umarni da a kama tsohon ministan kimiyya da fasaha, Uche Nnaji bayan karar da hukumar ICPC ta shigar game da shi.
Jam'iyyar APC ta yi ikirarin cewa har yanzu tsohon ministan sadarwa, Farfesa Isa Ali Pantami dan jam'iyyar ne bisa tsarin hukumar INEC, duk da ya koma PDP.
Jam'iyyar ADC mai adawa ta rasa wasu daga cikin mambobin da take da su a jihar Katsina. Masu neman takarar kujerun majalisa sun sauya sheka zuwa PDP.
Mubarak Musa Dantori, wanda ya nemi takarar majalisar dokoki a karkashin ADC, ya fice daga jam’iyyar tare da komawa jam'iyyar PDP mai adawa a Gombe.
Sakataren jam'iyyar ADC, Dr Ahmad Gana, dan takarar majalisar wakilai, Muhammad A Bello da dan takarar majalisar jihar, Mubarak Musa Dantori sun oma PDP da APC.
Jam'iyyar PDP ta gamu da koma baya a majalisar wakilan Najeriya. Wasu 'yan majalisa guda hudu daga jihar Bauchi sun sanar da ficewarsu daga PDP zuwa jam'iyyar APM.
A labarin nan, za a ji cewa makusantan tsohon shugaban kasa sun bayyana cewa Goodluck Jonathan ba shi da niyyar tsayawa takara a babban zabe mai zuwa.
Yan majalisar wakilai shida masu biyayya gare Seyi Makinde sun fice daga PDP zuwa APM domin tunkarar zaɓen 2027, sun bayyana dalilin matakin da rikicin cikin gida.
Dr. Jamil Isyaku Gwanna ya yi maraba da gamayyar wasu kusoshin siyasa a jihar Gombe, wadanda suka watsar da jam'iyyun adawa, suka shiga APC mai mulki.
Jam'iyyar PDP
Samu kari