Jihar Plateau
Kotun Daukaka Kara da ke zamanta a Abuja ta kori ‘yan majalisar wakilai akalla goma sha daya daga jam’iyyar PDP a ranar Juma’a 24 ga watan Nuwamba.
Gwamnonin jam'iyyar PDP sun bayyana yaƙinin cewa kotun koli zata yi wa gwamna Lawal na Zamfara da Mutfwanga na Filato bayan tsige su a kotun daukaka kara.
Ministan kwadago da samar da ayyukan yi, Simon Lalong ya karbi takardar shaidar cin zabe a matsayin Sanata mai wakiltar Filato ta Kudu a majalisar dokokin tarayya.
Honorabul Moses Thomas, kakakin majalisar dokokin jihar Filato da mataimakinsa sun miƙa takardar sauka daga kan shugabancin majalisar ranar Talata.
Tsohon shugaban kasa, Cif Olusegun Obasanjo ya ce babu adalci alkalai guda uku ko hudu su sauya zabin miliyoyin mutane ba a zama daya na kotun zabe.
Mamba mai wakiltar Pankshin ta Arewa a majalisar dokokin jihar Filato, Gabriel Dawang, a ranar Talata, 21 ga watan Nuwamba, ya zama sabon shugaban majalisar.
Tsohon mai magana da yawun kwamitin kamfen Atiku/Okowa na PDP, Daniel Bwala ya soki tsige Gwamna Celeb Mutfwanga na jihar Filato da kotun ɗaukaka kara ta yi.
Babban lauyan Najeriya (SAN), Femi Falana, ya yi kiran da a sake duba hukuncin kotun ɗaukaka ƙara ta yanke na tsige gwamnonin jihohin Kano da Plateau
Gwamnan jihar Plateau, Caleb Mutfwang, ya bayyana hukuncin kotun ɗaukaka ƙara na tsige shi a matsayin wani koma baya na wucin gadi. Ya garzaya kotun ƙoli.
Jihar Plateau
Samu kari