Jihar Plateau
Basaraken Wase, Alhaji Ahmed Lawal ya tabbatar da cewa adadin mutanen da ƴan bindiga suka kashe a harin ƙaramar hukumar Wase a Filato ya karu zuwa 50.
Wasu gungun 'yan bindiga haye a kan babura sun kaddamar da mummunan hari kan mutanen kauyen Zurak da ke jihar Plateau a jiya Litinin, an kashe mutane 40.
Wasu ƴan banga sun cafke wani matashi da bam daure a cikinsa yana kokarin tayarwa a garin Dadin Kowa da ke Jos ta Kudu a jihar Plateau a jiya Litinin.
A yayin da wa'adin da kungiyoyin kwadago ta ba hukumar NERC ya kare, mambobin NLC da TUC sun fara rufe ofisoshin kamfanin rarraba wutar lantarki da ke fadin Nigeria.
Tsohon Ministan wasanni a mulkin Muhammadu Buhari, Solomon Dalung ya koka kan yadda aka yi watsi da shi a asibitin Jos kan N80,000 kacal wanda likita zai duba shi.
Rahotanni sun nuna cewa wasu ƴan bindiga da ba a san ko su waye ba sum kasje mutum huɗu yayin da suka kai farmaki ƙauyen Ƙayarda a jihar Plateau.
Jigon jami'yyar APC, Podar Johnson ya magantu kan zargin rikici tsakanin Shugaba Bola Tinubu da Nasir El-Rufai inda ya ce babu komai a tsakaninsu.
Wata 'yar jarida, ta bankado yadda wani likitan boge ke zubar wa 'yan mata ciki a unguwar Yan-Doya da ke Jos, jihar Plateau a kan N5,000 tare da jefasu a karuwanci.
Dakarun sojojin Najeriya sun samu nasarar yin galaba kan 'yan ta'adda a jihohin Katsina da Plateau. Sojojin sun sheke dan ta'adda tare da ceto mutum biyu.
Jihar Plateau
Samu kari