Jihar Plateau
Duk da wa'adin da aka sanya ya wuce, wasu maniyyata daga jihar Filato sun roƙi hukumar alhazai ta ƙasa NAHCON ta taimaka ta karɓo cikon kuɗin na N1.9m.
Rundunar sojoji a Najeriya ta yi martani kan zargin kisan wasu fararen hula a jihar Filato da wasu kungiyoyi suka yi a karshen makon da ya gabata
An bayyana yadda wasu mahara suka hallaka mutane suna tsaka da bacci a jihar Plateau, lamarin da ya jawo firgici da tashin hankali a jihar. An bayyana yadda ta faru.
Kakakin majalisar dokokin jihar Filato, Honarabul Gabriel Dewan, ya yi magana kan dalilinsa na kin rantsar da 'yan majalisa bakwai na jam'iyyar APC.
Shugaban majalisar dokokin jihar Filato, Gabriel Dewan, ya rantsar da sababbin ƴan majalisar dokoki 9 cikin 16 na jam'iyyar APC ranar Jumu'a a Jos.
Jami'an hukumar tsaro ta farin kaya (DSS), rundunar 'yan sanda da 'yan bijilan sun kai samame mabuyar 'yan bindiga a jihar Filato, sun kashe akalla 'yan ta'adda 18.
An bayyana yadda Fulani suka zargo sojojin Najeriya da aikata masu barnar da ba za su iya daukar mataki ba a Plateau. Sun bayyana yadda aka kone gidajensu.
Wani Musulmi attajiri a garin Jos, Huzaifa Ibrahim Abdullahi ya taimakawa coci da kayutar N1m da kuma bulok 2,000 domin inganta zaman lafiya tsakanin al'ummar jihar.
An samu asarar rayuka a sabon rikicin da ya barke tsakanin wasu fusatattun matasa a jihar Filato. An kona gidaje da rumbunan hatsi masu dumbin yawa.
Jihar Plateau
Samu kari