Rikicin PDP
Jam'iyyar NNPP ta ce ta gano yadda jam'iyyar APC ke dauke da alhakin rura rikici a sauran jam'iyyun kasar nan saboda cimma bukatun kashin kai a zaben 2027.
An fara hasashe kan yadda zaben shekarar 2027 zai gudana a Najeriya. Ana ganin rikicin yan adawa a PDP, LP da NNPP zai iya ba Tinubu tazarce a 2027.
Akwai yiwuwar Umar Damagum ya yi bankwana da kujerar shugaban jam'iyyar PDP na kasa a mako mai zuwa yayin da gwamnonin jam'iyyar suka ba shi wata dama
Majalisar dokokin jihar Rivers ta ayyana kujerun ƴan majalisa 4 na tsagin Gwamna Fubara a matsayin babu kowa, ta buƙaci INEC ta shirya zaben cike gurbi.
Wasu 'yan daba sun kai farmaki a sakatariyar jam'iyyar PDP da ke birnin Makurdi na jihar Benue. 'Yan daban sun kwashe kayayyaki tare da wasu takardu.
Gwamnan jihar Bauchi kuma shugaban kungiyar gwamnonin PDP, Bala Mohammed, ya bayyana cewa an samu nasarar warware rikicin da ya addabi jam'iyyar.
Kungiyar gwamnonin da suka ɗare kan mulki a inuwar jam'iyyar PDP sun umarci abokin hamayyar Iliya Damagum ya tattara kayansa ya bar ofishin shugabanci.
Yayin da ake tsaka da rikicin jam'iyyar PDP ta kasa, wasu daruruwan mambobinta sun watsar da ita inda suka koma jam'iyyar APC mai mulki a jihar Nasarawa.
Da alama dai tsuguno ba ta kare ba, yayin da gwamnonin PDP su ka gaza samun matsaya a kan makomar shugaban PDP, Umar Iliya Damagum tare da komawa tsohon mukaminsa.
Rikicin PDP
Samu kari