Rikicin PDP
Kwanaki kaɗan da zaɓen sababbin shugabanni a jam'iyyar PDP a Kano, rikici ya kunno cikin inda aka samu masu adawa da shugabancin Yusuf Ado Kibiya.
Dan Majalisar Tarayya, Hon. Abubakar Gumi da ke wakiltar mazabar Gummi/Bukkuyum a jihar Zamfara ya koma APC saboda rikice-rikicen da ke jam'iyyar PDP.
Tsohon mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar ya ce bai da hannu a rikicin da ke aukuwa a cikin jam'iyyar PDP mai adawa a kasar nan. Ya fadi yadda ake ciki.
Masu ruwa da tsaki na PDP a shiyyar Arewa ta Tsakiya sun fara zaman tattaunawa domin lalubo wanda za su gabatar a matsayin wanda zai maye gurbin Damagum.
Gwamnonin PDP da sauran masu ruwa da tsakin da suka halarci taro ranar Talata sun nuna damuwa kan rigingimun cikin gidan da suka ƙi karewa a jam'iyyar.
Tsohon sakataten yada labaran jam'iyyar PDP na kasa, Kola Ologbondiyan ya bayyana cewa yankin Arewa ta Tsakiya zai samar da shugaban jam'iyyar na kasa.
Bayan sake ɗage taron majalisar zartaswa, an fara raɗe-raɗin tsohon shugsban majalisar dattawa, David Marka na iya ɗarewa kan kujerar shugaban PDP na ƙasa.
Gwamna Bala Mohammed na Bauchi ya bayyana cewa kan ƴaƴan PDP a haɗe yake karkashin jagorancin muƙaddashin shugaban jam'iyya na ƙasa, Umar Damagum.
Shugaban gwamnonin PDP kuma gwamnan Bauchi, Bala Muhammad ya yi martani kan zargin shigar da kara gaban kotu kan babban taron PDP da ak dage daga watan nan.
Rikicin PDP
Samu kari