Rikicin PDP
Gwamnan Bauchi, Sanata Bala Mohammed ya yi wankin babban bargo ga ministan Abuja, Nyesom Wike inda ya ce ya mayar da aikin minista hayaniya da hargowa.
Mataiamakan shugabannin PDP na ƙass sun ce suna tare da Ambasada Umar Damagum kuma ba zai bar shugabancin jam'iyya ba sai wa'adi ya kare a karshen 2025.
Rahotanni sun tabbatar da cewa an gagara samun nasarar shawo kan rikicin cikin gida na PDP yayin da ake hasashen shakku kan taron kwamitin zartarwa ta NEC.
'Yan sanda sun dura sakatariyar PDP a jihar Rivers tare da toshe hanyar shiga cikinta yayin da rikciin cikin gida ya tsananta tsakanin bangarori biyu.
Rikicin PDP a jihar Ribas ya ƙara tsananta bayan hukuncin da babbar kotu ta yanke, an sake samun sabon shugaban jam'iyya na rikon kwara, ya caccaki Wike.
Jagora a jam'iyyar hamayya ta PDP, Kola Ologbodinya ya bayyana cewa kujerar shugabancin jam'iyyar da Ambasada Umar Damagun ke kai ba ta shi ba ce.
Jam’iyyar PDP a jihar Abia ta gano dalilin faduwarta zaben 2023. Shugaban jam’iyyar ya yi kira da a yafewa juna, yana mai tabbatar da dawowar nasararsu.
Tsohon gwamnan jihar Sokoto a Najeriya, Dalhatu Attahiru Bafarawa, ya sanar da ficewar shi daga babbar jam'iyyar adawa ta ƙasar - PDP. Tsohon gwamnan ya fadi dalili.
Jam'iyyar PDP reshen jihar Ebonyi ta zaɓi Chidiebere Egwu a matsayin wanda zai maye gurbin mataimakin shugabanta na dhiyyar Kudu maso Gabas, Ali Odefa.
Rikicin PDP
Samu kari