Jihar Oyo
NERC ta sanar da sababbin jihohi 6 na Najeriya da suka sami cikakken 'yancin cin gashin kansu a sarrafa kasuwar wutar lantarki da suka hada da Edo, Ondo da sauransu.
Wasu ‘yan ta'adda da ba a san ko su wanene ba ne sun kai wa kwamishinan muhalli na jihar Oyo, Honarabul Mogbanjubola Olawale Jagaban hari a ranar Litinin.
Gwamnoni hudu na wasu jihohin Kudu maso Yamma sun ayyana ranakun hutu domin murnar ranar Isese a ranar 20 ga Agusta. Isese na nufin bikin al'adun Yarabawa.
Shugaban jam'iyyar APC mai adawa a jihar Oyo, Barista Isaac Ajiboye Omodewu, ya rasu. Shugaban na APC ya rasu ne a safiyar ranar Litinin, 19 ga watan Agustan 2024.
Wasu mutane sun kama wani mutum mai suna Musa dauke da kan wata mata a cikin buhu, ya ce yana sayar da sassan jikin dan Adam yayin da ake masa tambayoyi.
Shugaban kasa Bola Tinubu ya yi martani ga gwamnan Oyo, Seyi Makinde bayan ya yi korafi kan kudi N573bn da gwamnatin tarayya ta ce ta tura ga jihohi.
Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo ya musanta cewa gwamnatin tarayya ta rabawa jihohin tallafin N470bn domin faɗaɗa tallafin rage raɗaɗi ga ƴan Najeriya.
Gwamnatin jihar Oyo ta dawo da basarake mai daraja na karamar hukumar Ido, Oba Gbolagade Babalola bayan kammala wa'adin da aka diba masa na watanni shida.
Tsohon gwamnan Oyo, Cif Rashidi Ladoja ya ce babu mai hana shi samun sarautar Olubadan na Ibadan a jihar idan har ubangiji ya ƙaddara masa haka a rayuwarsa.
Jihar Oyo
Samu kari