Jihar Oyo
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde ya ce bai fara tunanin neman shugabancin Najeriya ba a yanzu, hankalinsa na kan sauke nauyin al'ummar jihar suka ɗora masa.
Rahotannin da ke shigo mana daga jihar Oyo sun nuna cewa an tafka asarar makudan kuɗi a gobarar da ta tashi a kasuwar sayar da kayan gayarn ababen hawa.
Shugaba Tinubu ya yi ta'aziyya ga iyalan da suka rasa yaransu a Ibadan, yana umartar hukumomi da su binciki lamarin da tabbatar da tsaron yara a taron jama'a.
'Yan sanda sun cafke tsohuwar matar sarkin Ife da wasu mutane 7 kan tashin hankali da ya faru a Ibadan, inda yara 35 suka mutu sannan 6 suka samu raunuka.
Kwanaki shida bayan shugaban APC, Abdullahi Ganduje ya sha alwashin kwace jihar Rivers, an roke shi ya yi kokarin karbe ikon Oyo daga jam'iyyar PDP.
Bincike ya biyo kan tsohuwar matar babban sarki Ooni na Ife, Naomi Shikemi kan mutuwar yara 32 a makarantar Musulunci a Oyo yayin wani taron nishadi.
An samu yamutsi a wata makarantar Musulunci a jihar Oyo ana tsaka da taron taron murna. An rasa rayuka da dama, gwamnan Oyo ya tura ta'aziyya da jama'a
Gwamnatin jihar Oyo za ta fara biyan N80,000 a matsayin mafi ƙarancin albashi daga Janairu 2025. Sabon tsarin zai fara daga Yulin 2024 kuma albashin watan 13 na nan.
Shugaban kasa, Bola Tinubu ya ce kudirin harajinsa na da amfani. Tinubu ya jefa kasar nan cikin ce-ce-ku-ce a 'yan kwanakin nan. Arewa ta ki kudirin haraji.
Jihar Oyo
Samu kari