Jihar Oyo
Wani Musulmi a Oyo mai suna Alhaji Ahmed Raji ya yi abin a yaba da ya ba cocin St John kyautar makeken dakin taro domin cigaba da ayyukansu ba tare da wariya ba.
Shugaban ƙasa, Bola Ahmes Tinubu ya yi kira da jagororin APC reshen jihar Oyo su haɗa kai, su kwace mulkin jihar a zaben 2027 saboda tana da muhimmanci.
Gwamna Seyi Makinde ya ce PDP za ta gyara kanta da Najeriya, yana mai kira ga hadin kai, yayin da Sanata Saraki ya bukaci guje dogon buri gabanin zaben 2027.
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde ya amince da sabon mafi karancin albashi ga ma'aikatan jihar. Gwamnan ya amince zai biya ma'aikata albashin N80,000.
Wani matsafi a jihar Oyo da aka fi sani da Mistina Orobo ya kashe mata sama da 76 yana shan jini da naman matan. Matsafin ya tuba yana ƙoƙarin zamowa fasto.
Jam'iyyar APC mai mulki ta mayar da martani da Gwamna Seyi Maminde na jihar Oyo wanda bisa dukkanin alamu ya fara shirin neman karawa da Tinubu a 2027
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde ya caccaki tsarin jam'iyyar APC wurin kakabawa al'umma halin kunci inda ya ce zaben 2027 fada ne tsakanin APC da yan Najeriya.
Majalisar dokoki a jihar Oyo ta dakatar da shugaban ƙaramar hukumar Oyo ta Gabas kan wani bidiyo da ke yawo wanda aka ganshi yana abubuwan da ba su dace ba.
Rahotanni daga makusanta da iyalai sun tabbatat da rasuwar shugaban hukumar OYCSDA kuma tsohon ɗan majalisar dokokin jihar Oyo, Hamid Babatunde Eesuola.
Jihar Oyo
Samu kari