Jihar Oyo
Gwamnan jihar Oyo, Seyi Makinde ya yi martani kan rikita-rikitar da ake yi kan shirin kafa kotunan Shari'ar Musulunci inda ya ce zai tabbatar da bin tsarin doka.
Kungiyar addinin musulunci da ta shirya buɗe sabuwar kotun Musulmi a jihar Oyo ta canza shawara, ta ɗagw shirinta zuwa wani loƙaci don a zauna lafiya.
Wata kotu a Ibadan ta tura tsohuwar matar Ooni na ife da wasu mutane 2 kurkuku kan mutuwar yara da dama a makarantar Musulunci ta Boshorun a jihar Oyo.
Duk da rigingimun cikin gida da suka dabaibaye jam'iyyar PDP, Amofin Beulah Adeoye ya karɓo katinsa na zama cikakken ɗan jam'iyya a jihar Oyo ranar Litinin.
Kaddamar da Kotun shari’ar Musulunci a Oyo ya jawo cece-kuce; wasu sun nuna damuwa cewa za ta takura walwala da yanci, musamman ga wadanda ba Musulmai ba.
Yayin da wata kungiya ke shirin taro kan shari'ar Musulunci a Oyo, Ƙungiyar matasan Yarbawa ta yi fatali da shirin kafa kotunan Musulunci a yankinsu.
Tsohon mataimakin sufetan rundunar ƴan sanda na ƙasa, Bola Longe ya riga mu gidan gaskiya, ya rasu ne ranar Lahadi da ta gabata bayan fama da jinya.
Atiku Abubakar ya jajanta wa iyalai kan turmutsitsin da ya yi ajalin rayukan mutane a jihohin Najeriya, ya bukaci matakan tsaro don kare faruwar irin hakan a gaba.
Popoola Olukayode Joshua, tsohon dan takarar gwamna na NNPP a Oyo, na shirin komawa APC. Ganduje ya bukaci shiri tun wuri don tazarcen Tinubu da nasarar APC a 2027.
Jihar Oyo
Samu kari