Jihar Osun
Gwamna Seyi Makinde ya bayyana cewa ba za su bari shugaban APC na ƙasa ya cimma burinsa ba a zaɓukan da za a yi a jihohin Osun da Oyo nan gaba ba.
Oba na Lagos, Rilwan Akiolu ya rokawa tsohon gwamnan Osun, Rauf Aregbesola afuwa inda ya ce ya kamata Bola Tinubu ya yafe masa kan irin abubuwan da suka faru.
Magoya bayan APC sun fara rokon ministan harkokin tattalin arzikin ruwa, Oyetola ya sake komawa ya nemi takarar gwamnan jihar Osun a zaɓen 2026 da ke tafe.
Sakataren jam'iyyar APC, Dr. Surajudeen Ajibola Basiru ya samu muƙamin Jagaban Musulmai a jihar Osun bayan amincewar gamayyar limamai da malaman Musulunci.
Jam'iyyar NNPP ta bayyana cewa ta hango haske a zaben gwamnan jihar Osun mai zuwa a 2026, sai dai kalaman ba su yi wa jam'iyyar PDP mai mulki daɗi ba.
Gwamnatin jihar Osun ta sanar da cewa ma'aikata za su fara cin gajiyar sabon mafi karancin albashi na N75,000 daga ranar 1 ga watan Disamba, 2024.
Tsohon shugaban Najeriya, Olusegun Obasanjo ya bayyana takaicin yadda aka rika yada labarin cewa ya riga mu gidan gaskiya, alhali ya na nan da ransa.
Rahotanni sun bayyana cewa mutane sun ɓalle da zanga-zanga kan zargin da ake yaɗawa cewa ƴan sanda sun harbi shugaban hukumar kula da sufuri ta jihar Osun.
Gwamnan jihar Osun, Ademola Adeleke ya amince da N75,000 a matsayin sabon albashi mafi kankanta da gwamnatinsa za ta fara biyan ma'aikata nan ba da daɗewa ba.
Jihar Osun
Samu kari