Jihar Ondo
Sakamakon zaben gwamnan jihar Ondo na ranar Asabar, 16 ga watan Nuwamban 2024 ya fara fitowa daga rumfunan zabe, gundumomi da kananan hukumomin jihar.
Rahotanni sun bayyana cewa kasancewar jami'an EFCCa wasu rumfunan zabe bai hana cikin kuri'un mutane ba a zaben da ke gudana a jihar Ondo yau Asabar.
Dan takarar mataimakin gwamna na jam'iyyar APC a zaben gwamnan jihar Ondo, Olayide Adelami, ya lashe zabe a rumfar zabensa. APC ta lallasa PDP a rumfar zaben.
Wani jagoran APC a jihar Ondo ya ce za su samu nasara a zaben gwamna da ake gabatarwa a jihar. Dan APC ya ce babu wata jam'iyyar adawa da za ta iya ja da APC.
Dan takarar jam'iyyar Zenith Labour Party (ZLP), Dr. Abass Mimiko, ya bayyana cewa shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ba zai tsoma baki ba a zaben gwamnan Ondo.
Jam'iyyar APC ta kakryata zargin PDP na cewa ta tura 'yan daba zuwa karamar hukumar Idanre domin hargitsa zaben gwamnan jihar Ondo. APC ta ce zancen kawai ne.
A yau ne ƴan takara 18 daga jam'iyyun siyasa daban daban za su kara a zaben gwamnan jihar Edo, Gwamna Lucky Aiyedatiwa na kokarin a zaɓe shi karon farko.
Gwamna Lucky Aiyedatiwa da ke takarar gwamnan Ondo a jam'iyyar APC a zaben da ake yi ya ce zai karbi kaddara idan aka yi adalci ko da bai yi nasara ba.
Jam'iyyun siyasa sun ci kasuwar sayen kuri'u a zaben gwamnan jihar Ondo da ake yi yau Asabar, 16 ga watan Nuwamba, 2024, an rika ba mutane takarda.
Jihar Ondo
Samu kari