Jihar Ondo
Yayin da ake cigaba da zaben jihar Ondo, dan takarar PDP, Ajayi Agboola ya nuna damuwa kan yadda aka yi ta samun korafe-korafe kan zaben da aka gudanar.
Jam'iyyar APC mai mulki a jihar Ondo na kan gaba a sakamakon zaben gwamnan Ondo da aka sanar na kananan hukumomi 15. PDP na biye da ita a can baya.
Dan takarar gwamnan jam'iyyar APC na jihar Ondo, Lucky Aiyedatiwa, ya shiga gaban na PDP bayan sanar da sakamakon zabe daga kananan hukumomi 15 na jihar.
A ranar Asabar, 16 ga watan Satumba ne hukumar INEC ta gudanar da zaben jihar Ondo. A halin da ake ciki, INEC ta fara sanar da sakamakon zaben daga kananan hukumomi.
A zaben Ondo, alamu sun fara nuna wanda zai zama gwamna wanda zai yi mulki zuwa 2028. Jam'iyyar APC ta sha gaban PDP da kuri'u 200 kafin gama tattara sakamako
Ana ci gaba da zaman jiran tsammani a Ondo a safiyar Lahadi, 17 ga watan Nuwamba, yayin da INEC ta bayyana lokacin da za ta ci gaba da tattara sakamakon zabe.
Hukumar zabe ta ƙasa mai zaman kanta INEC na daf da kammala tattara sakamakon zaɓen gwamnan Ondo daga rumfunan zaɓe a shafinta na yanar gizo-gizo watau IReV.
Gwamna Lucky Aiyedatiwa ya kare gida, ya samu nasarar doke abokan hamayya a rumfar zaben da ya kaɗa kuri'a a zaben gwamnan da aka yi a jihar Ondo yau Asabar.
Sakamakon zaben gwamnan jihar Ondo na ranar Asabar, 16 ga watan Nuwamban 2024 ya fara fitowa daga rumfunan zabe, gundumomi da kananan hukumomin jihar.
Jihar Ondo
Samu kari